Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da wasu sassan duniya. Fauziyya Tukur and Umar Mikail China ta haramta wa BBC watsa labarai a ...
Masana a Nijar sun duba gudunmawar kafafen yada labarai wajen bunkasa harshen Hausa wanda ake amfani da shi a kasashe 45 albarkacin Ranar Hausa ta Duniya ta bana. Jamhuriyar Nijar ta bi a wannan ...
Likkafar ma'aikacin sashen Hausa na DW Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin gidan rediyon Jamus zuwa mukamin kwamishinan watsa labarai a gwamnatin JIhar Bauchi da ke arewacin ...